Sojoji Sun Tarwatsa Sansanonin Lakurawa 22, Tare Da Kashe Da Dama A Sakkwato 

Dakarun rundunar soji ta ‘Operation Fansan Yamma’ sun tarwatsa sansanoni 22 na ‘yan ta’addan Lakurawa tare da kashe su da dama a jihar Sakkwato.

Haka kuma sun kwato makamai da alburusai yayin harin.

Mukaddashin babban kwamandan runduna ta 8 kuma kwamandan sashi na 2 na…

Sojoji Sun Tarwatsa Sansanonin Lakurawa 22, Tare Da Kashe Da Dama A Sakkwato  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment