Sojoji Sun Yi Kofar Rago ga Bello Turji, ana Kokarin Cafke Shi

Babban Hafsan Tsaro, Janar Christopher Musa ya tabbatar da cewa an kashe na hannun daman Bello Turji, kuma sauran abokan huldarsa sun shiga hannu Sojoji na ci gaba da gudanar da hare-hare domin kama Bello Turji, wanda ya addabi jihohin Sokoto, Zamfara da Kebbi da ta’addanci Janar Musa…

Sojoji Sun Yi Kofar Rago ga Bello Turji, ana Kokarin Cafke Shi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment