Rundunar sojojin ‘Operation Fansar Yamma’ ta kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargin tana safarar bindigogi da alburusai 764 zuwa ga ƴan fashi Kakakin sojoji ya bayyana cewa an kama matar da wani abokin tafiyarta ne a Badarawa, karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara Rahoton sirri…
Sojoji Sun Yi Ram da Mata da Ke Samar da Makamai ga Bello Turji, an Cafke Dan Acaba …C0NTINUE READING >>>>