Sojoji Sun Yi Wa ‘Yan Bindiga Kwanton Bauna, Sun Tura Miyagu Zuwa Barzahu

Ƴan bindiga sun kai hari a wata rugar Fulani da ke jihar Kaduna inda suka sace shanu masu yawa bayan sun firgita MakiyayaDakarun sojojin Najeriya sun yi wa ƴan bindigan kwanton ɓauna inda suka samu nasarar hallaka guda uku daga cikinsuSojojin sun kuma ƙwato shanun da ƴan bindiga suka sace a rufar Fulanin da ke ƙauyen Kurutu na ƙaramar hukumar Kachia

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da…

Sojoji Sun Yi Wa ‘Yan Bindiga Kwanton Bauna, Sun Tura Miyagu Zuwa Barzahu …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment