Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma Sanatan Zamfara ta Yamma, Abdulaziz Yari, ya bayyana cewa daukar sabbin sojoji da ake yi duk bayan watanni shida zai taimaka wa manoma kashi 85 su koma gonakinsu lafiya a damina mai zuwa.
Ya ce sojojin za su kasance a lunguna da saƙo na ƙasar nan don…
Sojoji Za Su Tabbatar Da Manoma Kashi 85 Sun Yi Noma Lafiya A Damina Mai Zuwa …C0NTINUE READING >>>>