Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya zargi gwamnatocin APC da rashin gaskiya ga ‘yan Najeriya game da halin da kasar ke cikiTsohon gwamnan ya bayyana cewa gwamnatin PDP ta fi bayyana gaskiya da halin da ake ciki a mulkintaLamido ya ce gwamnatin Tinubu tana cike da sakaci da son rai…
Sule Lamido Ya Fadi Abin da Tinubu Ke Boye Wa Yan Najeriya, Ya Gano Laifin Buhari …C0NTINUE READING >>>>