‘Sun Fara Shirin Murde Zaben 2027,’ Farfesa Jinadu Ya Tono Zargi …C0NTINUE READING HERE >>>
Farfesa Adele Jinadu ya yi zargin cewa jagororin siyasar ƙasa sun fara shirye-shiryen magudin zaɓen 2027 mai zuwa Adele Jinadu ya yi zargin cewa sayen ƙuri’u da tikitin takara sun zama ruwan dare maimakon tabbatar da gaskiya a lokacin zaɓeYa yi kira ga ‘yan Najeriya da su tashi tsaye wajen yaƙi da cin hanci da rashawa da kuma neman gyara tsarin shari’a
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a…
>