‘Sun Nemi N25m’: Ƴan Sanda Sun Kama Mutanen da Suka Kashe Wani Yaro Ɗan Katsina

‘Yan sanda sun kama Muttaka Garba da Yusuf Usman bisa laifin garkuwa da kisan wani yaro dan shekara 12 a jihar KatsinaMutanen biyu sun nemi Naira miliyan 25 a matsayin kudin fansa, amma suka kashe yaron bayan iyayensa sun gaza biyan kudinWadanda ake zargin sun amsa laifinsu bayan da…

‘Sun Nemi N25m’: Ƴan Sanda Sun Kama Mutanen da Suka Kashe Wani Yaro Ɗan Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment