Shugaban hafsun tsaron Najeriya ya bayyana kwarin gwiwar soji na tabbatar da tsaro a shekarar da aka shiga ta 2025Ya ce a wannan shekarar babu wata kafa ko kofa da sojoji za su bari don ta’adda su rintsa, sai an tabbatar da tsaron kasaAn jima ana fama da matsalar tsaro a Najeriya,…
Ta Ku Ta Kare: Sojoji Sun Shirya Tsaf Za Su Ga Karshen ’Yan Ta’addan Najeriya a 2025 …C0NTINUE READING >>>>