Tafarnuwa Ba Ta Taba Tunanin Za Ta Iya Yin Babbar Barazana Ga Amurka Ba …C0NTINUE READING HERE>>>
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, a yau Jumma’a ta soki ikirarin da Amurka ta yi na cewa tafarnuwa ta kasar Sin na da “babbar barazana” ga kariyar abinci a Amurka, tana mai cewa, masu amfani da yanar gizo na kasar Sin sun yi wa wadannan kalamai ba’a.
A cewar rahotanni, dan majalisar dattawan Amurka, Rick Scott a baya-bayan nan ya fitar da wata sanarwa yana mai cewa, tafarnuwa ta kasar Sin tana da “babbar barazana” ga kariyar abinci a Amurka, ya…
Tafarnuwa Ba Ta Taba Tunanin Za Ta Iya Yin Babbar Barazana Ga Amurka Ba …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>