Jama’a, me za ku ce idan kun ji an ce “tafarnuwa za ta iya haifar da barazana ga tsaron kasa”? Tabbas za ku dauki zancen a matsayin abin dariya.
Sai dai an ji zancen ne a bakin wani babban jami’in kasar Amurka. Dan majalisar dattawan Amurka, Rick Scott a baya-bayan nan ya…
Tafarnuwa Ma Barazana Ce? …C0NTINUE READING >>>>