Mutum 10 Sun Mutu Sanadiyyar Turereniya A Wata Coci Da Ke Abuja
Washington D.C. — Akalla mutum 10 suka rasa rayukansu, yayin da da dama suka jikkata a lokacin wani turmutsutsi da ya auku a Cocin Holy Trinity Catholic Church da ke yankin Maitama a Abuja a ranar Asabar. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne yayin da ake raba tallafin abinci a… Mutum 10 Sun Mutu … Read more