Kalubalen Tsaro A Yankin Sahel Na Afirka
Washington DC — Lakurawa ko Lakura-Fulbe a harshen Fulatanci, ko La Kura da Larabci, wani jinsin mutane ne daga wasu kasashe daban-daban na Sahel, daga ciki akwai Nijar, Mali da Burkina Faso da sauransu. Bincike ya nuna cewa asali Lakurawa mayaka ne da ke fada da zaluncin da suke ganin ana… Kalubalen Tsaro A Yankin … Read more