Gwamnan Jihar Nasarawa Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar Kula Da Malamai Daga Aiki
JOS, NIGERIA — Bayanai sun nuna cewa gwamnan na jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ba da umurnin ga hukumar kula da malamai na jihar ta dauki malaman sakandare guda dubu daya, daga bisani gwamnatin ta rika samun korafe-korafe daga jama’a cewa ta ki biyan malaman da ta dauka aiki. Lamari… Gwamnan Jihar Nasarawa Ya Dakatar … Read more