‘Yan Najeriya 2 Za Su Fuskanci Hukuncin Daurin Shekaru 40 Kan Yaudarar Soyayya A Amurka
washington dc — ‘Yan Najeriyar 2; Olutayo Sunday Ogunlaja mai shekaru 39 da Abel Adeyi Daramola mai shekaru 37 za su raba shekaru 40 na zaman gidan kaso a tsakaninsu saboda taka rawa a yaudarar soyayya. Sanarwar da babban lauyan Amurka, Alexander Uballez da dan sandan ciki mai kula da… ‘Yan Najeriya 2 Za Su … Read more