Ba Zan Taba Juyawa APC Baya Ba
Washington D.C. — Tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce jaddada matsayarsa ta ci gaba da zama matsayin mamba a jam’iyyar APC mai mulki. Cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis ta hannun kakakinsa Malam Garba Shehu, Buhari ya ce shi da APC – mutu ka raba. “Ni mamba ne… Ba Zan Taba … Read more