Jirgin Saman Sojin Najeriya Ya Kashe ‘Yan Sa Kai Tare Da Raunata Wasu A Zamfara
ZAMFARA, NAJERIYA — Wasu mazaje masu aikin ba da kariya ga yankunan su daga harin ‘yan bindiga sun gamu da ajalinsu a lokacin da suke kokarin kai dauki a kauyen Tungar Kara na gundumar Boko a Karamar hukumar Zurmi da kuma Kauyen Dangebe a gundumar Gidan goga a Karamar hukumar Maradun… Jirgin Saman Sojin Najeriya … Read more