Ce-ce-ku-ce Kan Zargin Bacewar Makudan Kudade A NNPCL
ABUJA, NIGERIA — Amma kungiyar ta ce, Shugaban kamfanin NNPC, Mele Kyari ya fito ya bayyana inda kudaden suka sulale, tunda hakkin ƴan na kasa ne. Kungiyar da ke fafutukar kare ƴancin ƴan kasa da ƙididdigar ayyuka ta (SERAP) ta yi kira ga kamfanin albarkatun man fetur ta Najeriya… Ce-ce-ku-ce Kan Zargin Bacewar Makudan Kudade … Read more