Tinubu Ya Nada Ogunjimi A Matsayin Babban Akanta Na Tarayyar Najeriya

Tinubu Ya Nada Ogunjimi A Matsayin Babban Akanta Na Tarayyar Najeriya

washington dc —  Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya nada Shamsedeen Ogunjimi a matsayin sabon babban akanta na tarayyar kasar bayan wani tsarin zabe mai tsauri. Sanarwar da mashawarcin shugaban kasar na musamman akan harkokin yada labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga, yace nadin da aka amince… Tinubu Ya Nada Ogunjimi A Matsayin Babban Akanta Na Tarayyar … Read more

Akpabio Ya Musanta Zarge-Zargen Neman Aikata Lalata

Akpabio Ya Musanta Zarge-Zargen Neman Aikata Lalata

washington dc —  Shugaban Majalisar Dattawan Najerioya Godswill Akpabio ya musanta zargin neman aikata lalata da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ke yi akansa. Ya yi martanin ne a yau Laraba bayan da Majalisar Dattawan ta koma zamanta, bayan hutun mako guda. Da yake watsi da zargin, Sanata… Akpabio Ya Musanta Zarge-Zargen Neman Aikata Lalata …C0NTINUE READING … Read more

Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Korafin Natasha

Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Korafin Natasha

Abuja, Najeriya —  Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta mika wa Majalisar Dattawa takardar korafi kan zargin da ta yi wa Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio, cewa ya ci zarafinta, amma Shugaban Kwamitin jin koke-koke da kula da da’a, ladabi da kare hakkokin ‘yan Majalisar, Neda Imasuen ya yi… Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Korafin Natasha … Read more

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Dakatar Da Sanata Natasha Akpoti Uduaghan Tsawon Watanni 6

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Dakatar Da Sanata Natasha Akpoti Uduaghan Tsawon Watanni 6

Abuja, Najeriya —  A yau Alhamis, Majalisar Dattawan Najeriya ta dakatar da Sanata mai wakiltan Kogi ta tsakiya, Sanata Natasha Akpoti Uduaghan har na tsawon wattani 6 a kan laifin kin amincewa da kujerar da aka ba ta a zauren Majalisar. An kwashi lokaci mai tsawo ana muhawara kan batun… Majalisar Dattawan Najeriya Ta Dakatar … Read more

Majalisar Zartarwar Najeriya Ta Amince Da Kashe ₦10.3bn Kan Magungunan Kanjamau

Majalisar Zartarwar Najeriya Ta Amince Da Kashe ₦10.3bn Kan Magungunan Kanjamau

washington dc —  A jiya Laraba, majalisar zartarwar tarayyar Najeriya ta amince da kashe kimanin naira biliyan 10.3 domin sayo magungunan rage karsashin cutar kanjamau, dana auna ciwon sukari da sauran muhimman bukatun kiwon lafiya. Ministan lafiya da walwalar al’umma, Dr. Ali Pate, wanda… Majalisar Zartarwar Najeriya Ta Amince Da Kashe ₦10.3bn Kan Magungunan Kanjamau … Read more

Gamayyar Gwamnonin Arewa Sun Yi Alhinin Rasuwar Sheikh Sa’eed Hassan Jingir 

Gamayyar Gwamnonin Arewa Sun Yi Alhinin Rasuwar Sheikh Sa'eed Hassan Jingir 

washington dc —  Gamayyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF) ta bayyana alhinin ta kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sa’eed Hassan Jingir, mataimakin shugaban majalisar malamai na ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS), wanda ya rasu a safiyar… Gamayyar Gwamnonin Arewa Sun Yi Alhinin Rasuwar Sheikh Sa’eed Hassan Jingir  …C0NTINUE READING >>>>

Muna Ganin Ribar Kin Yin Sulhu Da ‘Yan bindiga – Gwamna Dauda Lawal

Muna Ganin Ribar Kin Yin Sulhu Da ‘Yan bindiga – Gwamna Dauda Lawal

Washington D.C. —  Gwamnanatin jihar Zamfara ta ce kwalliya na biyan kudin sabulu a matakin da ta dauka na kin yin sulhu da barayin daji. Gwamnan jihar Dauda Lawal ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito yayin da ya karbi bakuncin Babban Hafsan Sojin… Muna Ganin Ribar Kin … Read more