Gwamnatin Jigawa Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 6, 348

Gwamnatin Jigawa Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 6, 348

washington dc —  Gwamnatin Jigawa ta bayyana cewa ta bankado ma’aikatan bogi 6, 348 yayin aikin tantance ma’aikatanta daya gudana a jihar. Kwamishinan yada labarai, matasa, wasanni da al’adu na jihar, Sagir Musa ne ya bayyana hakan a sanarwar da ya fitar yau Talata a birnin Dutse. Ya… Gwamnatin Jigawa Ta Bankado Ma’aikatan Bogi 6, … Read more

Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Kafafen Yada Labarai Kan Gyaran Dokar Haraji

Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Kafafen Yada Labarai Kan Gyaran Dokar Haraji

washington dc —  Shugaba Bola Tinubu ya bukaci kafafen yada labarai su goyawa gwamnatinsa baya akan shirinsa na gyaran dokar haraji, inda yace tana da matukar mahimmanci wajen bunkasa tattalin arzikin kasa tare da tabbatar da wanzuwarsa a tsakanin ‘yan Najeriya. Tinubu ya bayyana hakan ne… Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Kafafen Yada Labarai Kan … Read more

Rikicin Cocin United Methodist Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane Uku A Taraba

Rikicin Cocin United Methodist Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane Uku A Taraba

An kashe akalla mutane uku, aka kuma kona gidaje da dama, da asarar dukiya mai yawa a karamar hukumar karim lamido a jihar Taraba sanadiyar wani rikicin cikin gida tsakanin membobin Ekilisiyar United Methodist Church, wace ta sake suna ta koma global Methodist Church. Jalingo, Nigeria… Rikicin Cocin United Methodist Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane … Read more

Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya

Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya

washington dc —  Shugaba Bola Tinubu ya amince da sufuri kyauta a fadin Najeriya gabanin bukukuwan kirsimeti. Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris, ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da manema labaran fadar shugaban kasa jim kadan bayan kammala taron majalisar… Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya … Read more

Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon

Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami' ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon

washington dc —  A yau Litinin, majalisar zartarwa ta tarayyar Najeriya ta amince da sauya wa jami’ar Abuja suna zuwa ta Yakubu Gowon. Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris ne ya bayyana wa manema labaran fadar shugaban kasa hakan a Abuja biyo bayan taron majalisar… Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ … Read more