‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 4 Da Suke Zargi Da Daukar Nauyin Ayyukan Ta’addanci A Katsina

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 4 Da Suke Zargi Da Daukar Nauyin Ayyukan Ta’addanci A Katsina

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 4 Da Suke Zargi Da Daukar Nauyin Ayyukan Ta’addanci A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Jami’an rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina sun kama wani da suke zargi da daukar nauyin ayyukan ta’addanci, Aminu Hassan, a bisa zarginsa da agazawa ‘yan bindigar da suka addabi karamar hukumar … Read more

Najeriya Na Iya Kawar Da Cutar Tarin Fuka Kan Nan Da 2035, Inji Remi Tinubu

Najeriya Na Iya Kawar Da Cutar Tarin Fuka Kan Nan Da 2035, Inji Remi Tinubu

Najeriya Na Iya Kawar Da Cutar Tarin Fuka Kan Nan Da 2035, Inji Remi Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta bayyana fatan ganin Najeriya ta kawar da cutar tarin fuka kan nan da shekarar 2035, inda ta jaddada mahimmanci yin hadin gwiwa da kirkirar dabarun dakile yaduwar … Read more

Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana

Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana

Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana …C0NTINUE READING HERE >>> Tsawon mako 2 kenan da kudin Naira ke samun tagomashi a kasuwar musayar kudade a kasar, inda ake musayar kudin akan kasa da Naira 1,570 a kowacce dalar Amurka, maimakon Naira 1,740 da yake a baya, kuma wannan shine karo na farko da kudin … Read more

NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe

NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe

NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Hukumar kare hakkin dan adam ta Najeriya ta samu rahotannin daban-daban kan cin zarafin bil adama a jihar Yobe har guda 265 daga watan Janairu zuwa Nuwamban 2024. Jami’in dake jagorantar NHRC a jihar yobe, Labaran Babangida, ne … Read more

Tinubu Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Kere-Keren Hukumar Shige Da Ficen Najeriya

Tinubu Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Kere-Keren Hukumar Shige Da Ficen Najeriya

Tinubu Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Kere-Keren Hukumar Shige Da Ficen Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  A yau Talata, Shugaba Bola Tinubu ya kaddamar da ginin cibiyar fasahar kere-kere ta hukumar kula da shige da ficen Najeriya a shelkwatarta dake birnin Abuja. Cibiyar ta kunshi bangaren kula da harkokin shige da fice … Read more