Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Kwamitin Sake Nazarin Kudurorin Haraji

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Kwamitin Sake Nazarin Kudurorin Haraji

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Kwamitin Sake Nazarin Kudurorin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Majalisar Dattawan Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai kasance karkashin jagorancin shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro domin warware kulle-kullen dake cikin kudurorin haraji tare da dawo mata dasu gabanin zaman sauraron ra’ayin jama’a akansu. Mataimakin Shugaban … Read more

Nakiya Ta Kashe Matafiya A Jihar Zamfara

Nakiya Ta Kashe Matafiya A Jihar Zamfara

Nakiya Ta Kashe Matafiya A Jihar Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>> Zamfara, Nigeria —  Lamarin dai ya faru ne a kauyen Yar Tashar Sahabi dake Gundumar Dansadau a Karamar hukumar Mulkin Maru a Jihar Zamfara, kwanaki kadan bayan da wata nakiyar ta tashi da wata motar dakon kaya akan gadar shiga garin ‘Yar Galadima duka … Read more

Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama

Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama

Mataimakin Gwamnan Borno Da Fiye Da Fasinjoji 100 Sun Auna Arziki A Hatsarin Jirgin Sama …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Mataimakin gwamnan jihar Borno, Umar Kadafur, da fiye da wasu fasinjoji 100 sun tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin jirgin sama sa’ilin da injin wani jirgin saman kamfanin Max Air ya … Read more

‘Yan Majalisar Wakilai 5 Daga Jam’iyyar Labour Sun Koma APC

‘Yan Majalisar Wakilai 5 Daga Jam’iyyar Labour Sun Koma APC

‘Yan Majalisar Wakilai 5 Daga Jam’iyyar Labour Sun Koma APC …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Bayan komawa zama a majalisar wakilan Najeriya a yau Alhamis, ‘yan majalisar 5 daga jam’iyyar Labour suka yi sauyin sheka zuwa jam’iyyar APC. ‘Yan majalisar sun hada da Esosa Iyawe (daga jihar Edo) da Tochukwu Okere (daga Imo) … Read more

Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun ‘Yan Ta’adda

Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun 'Yan Ta'adda

Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun ‘Yan Ta’adda …C0NTINUE READING HERE >>> Abuja, Nigeria —  Da yake yi wa ‘yan jaridu karin bayani kan aikace aikacen samar da tsaro a cikin kasar cikin wannan shekara mai karewa, daraktan sashin tattara bayanai kan irin arangamar da dakarun kasar ke … Read more