Wata Tawaga Karkashin ECOWAS Ta Raba Kayan Tallafi Ga Al’ummar Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bauchi

Wata Tawaga Karkashin ECOWAS Ta Raba Kayan Tallafi Ga Al’ummar Da Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bauchi

WASHINGTON, DC —  A wannan tawaga da ke karkashin Kungiyar ta ECOWAS akwai ma’aikatar kasashen ketare da ma’aikatar kulawa da agaji da rage radadin talauci ta tarayya da hukumar agaji ta Red Cross. An kiyasta tallafin kudin kan dalar Amurka Dubu Dari Biyu ($200,000). A cikin watan… Wata Tawaga Karkashin ECOWAS Ta Raba Kayan Tallafi … Read more

‘Yan Najeriya 2 Za Su Fuskanci Hukuncin Daurin Shekaru 40 Kan Yaudarar Soyayya A Amurka

'Yan Najeriya 2 Za Su Fuskanci Hukuncin Daurin Shekaru 40 Kan Yaudarar Soyayya A Amurka

washington dc —  ‘Yan Najeriyar 2; Olutayo Sunday Ogunlaja mai shekaru 39 da Abel Adeyi Daramola mai shekaru 37 za su raba shekaru 40 na zaman gidan kaso a tsakaninsu saboda taka rawa a yaudarar soyayya. Sanarwar da babban lauyan Amurka, Alexander Uballez da dan sandan ciki mai kula da… ‘Yan Najeriya 2 Za Su … Read more

Cutar HMPV: Gwamnatin Najeriya Na Matukar Sanya Idanu

Cutar HMPV: Gwamnatin Najeriya Na Matukar Sanya Idanu

washington dc —  A cikin shawarwarin kiyaye lafiyar al’ummar da ta fitar, gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa tana matukar sa idanu a kan barkewar annobar da kwayoyin cutar “virus” ke yadawa kuma tana daukar matakan kariya da nufin karfafa shirin kasar na tunkura tare da yaki… Cutar HMPV: Gwamnatin Najeriya Na Matukar Sanya Idanu … Read more

Ce-ce-ku-ce Kan Zargin Bacewar Makudan Kudade A NNPCL

Ce-ce-ku-ce Kan Zargin Bacewar Makudan Kudade A NNPCL

ABUJA, NIGERIA —  Amma kungiyar ta ce, Shugaban kamfanin NNPC, Mele Kyari ya fito ya bayyana inda kudaden suka sulale, tunda hakkin ƴan na kasa ne. Kungiyar da ke fafutukar kare ƴancin ƴan kasa da ƙididdigar ayyuka ta (SERAP) ta yi kira ga kamfanin albarkatun man fetur ta Najeriya… Ce-ce-ku-ce Kan Zargin Bacewar Makudan Kudade … Read more

Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din Abuja

Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din Abuja

Abuja, Najeriya —  Rundunar ‘yansandan babban birnin Najeriya Abuja ta tabbatar da aukuwar tashin bam a wata makarantar Islamiyya mai suna Tsangayar Sani Usthman a kauyen Kuchibiyu da ke karamar hukumar Bwari. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar SP Josephine Adeh ta ce an… Mutum Biyu Sun Mutu A Harin Bam Din … Read more

El-Rufa’i Ya Musanta Ficewa Daga APC

El-Rufa’i Ya Musanta Ficewa Daga APC

washington dc —  Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, ya musanta rade-radin cewa ya fice daga APC tare da sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Da yake martani game da rade-radin a shafinsa na X, El-Rufa’i ya bukaci al’umma su yi watsi da jita-jita da karerayin da ake… El-Rufa’i Ya Musanta Ficewa Daga APC … Read more

Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu

Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu

WASHINGTON, DC. —  Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta shiga sabuwar shekarar 2025 tare da nasarar kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi a sassan daban-daban na kasar, cikin su har da wani mai shirya fina-finai a masana’antar Nollywood da ya sami horo a kasar… Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu … Read more

Za’a Dauke Wutar Lantarki Na Tsawon Makonni Biyu A Abuja

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

ABUJA, NAJERIYA —  Babbar Manajar sashen hulda da jama’a Misis Ndidi Mbah ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta sa hannu kuma ta raba wa manema labarai. Mbah ta ce za a dauke wutar ne saboda aikin gyaran hanyoyin da hukumar raya babban birnin tarayya (FCDA) ta ke yi a yankin Unguwar Apo. … Read more