Jami’an ‘Yan Sanda 140 Ne Suka Mutu A Abuja

Jami’an ‘Yan Sanda 140 Ne Suka Mutu A Abuja

washington dc —  Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta yi asarar jami’anta 140 da ke aiki a birnin tarayya, Abuja, a shekarar 2024 da ta gabata. A sanarwar karshen shekarar da rundunar ‘yan sandan Abuja ta fitar game da nasarorin da ta samu tun daga watan Janairu zuwa Disemban 2024,… Jami’an ‘Yan Sanda 140 … Read more

An Gwabza Fada Da ‘Yan Bindiga

An Gwabza Fada Da ‘Yan Bindiga

Gusau, Zamfara —  A Jihar Zamfara al’ummomin Kauyukan Adabka da Mallawa sun gwabza fada da ‘yan bindiga har suka samu nasarar kwato wasu daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su, duk da cewa an samu hasarar rayuka a kowane bangare. A yayin wani gumurzu da aka yi tsakanin Jami’an tsaron… An Gwabza Fada Da … Read more

Yadda NNPC Ya Yi Fatali Da Tayin Dangote Na $750m Domin Gudanar Da Matatun Man Najeriya

Yadda NNPC Ya Yi Fatali Da Tayin Dangote Na $750m Domin Gudanar Da Matatun Man Najeriya

washington dc —  Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bada labarin yadda kamfanin man fetur din Najeriya (NNPC) ya yi fatali da tayin dala miliyan 750 da hamshakin dan kasuwar nan Aliko Dangote ya yi a 2007 domin gudanar da matatun man Fatakwal da Kaduna. Obasanjo ya bayyana hakan… Yadda NNPC Ya Yi Fatali Da … Read more