Najeriya Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Da Ke Shirin Zuwa Australia 

Har Yanzu Tinubu Bai Nada Jakadu Ba, Inji Gwamnatin Najeriya

ABUJA, NAJERIYA —  Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta shawarci ‘yan kasar da ke shirin tafiya zuwa kasar Australia da su sani cewa akwai biranen kasar dake fama da tabarbarewar tsaro. Cikin sanarwar da mukaddashin mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Mr. Kimiebi Imomotimi… Najeriya Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Da Ke Shirin Zuwa Australia  …C0NTINUE … Read more

Daliban Kuriga, Rasuwar Jimmy Carter, Sarkin Gobir Da Wasu Labarai Da Suka Fi Daukar Hankali A 2024

Daliban Kuriga, Rasuwar Jimmy Carter, Sarkin Gobir Da Wasu Labarai Da Suka Fi Daukar Hankali A 2024

washington dc —  Sarkin Gobir na garin Gatawa Alhaji Isa Muhammad Bawa ya rasu a hannun ‘yan bindigar da suka sace shi bayan kwanaki 25 da suka yi garkuwa da Sarki Bawa da dansa da wani dan uwansa a watan Augusta Marigayi Sarki Isa Bawa A watan Satumba Allah ya yi wa Hajiya… Daliban Kuriga, … Read more

Gwamnan Jihar Nasarawa Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar Kula Da Malamai Daga Aiki

Gwamnan Jihar Nasarawa Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar Kula Da Malamai Daga Aiki

JOS, NIGERIA —  Bayanai sun nuna cewa gwamnan na jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ba da umurnin ga hukumar kula da malamai na jihar ta dauki malaman sakandare guda dubu daya, daga bisani gwamnatin ta rika samun korafe-korafe daga jama’a cewa ta ki biyan malaman da ta dauka aiki. Lamari… Gwamnan Jihar Nasarawa Ya Dakatar … Read more

Yadda Za A Magance Yin Cushe A Kasafin Kudi

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar Dokokin Najeriya A Gobe Talata

washington dc —  A sakon da ya wallafa a shafin sada zumunta na X a yau Talata, Shehu Sani yace, “hanya daya tilo ta magance yin cushe cikin kasafin kudi ita ce yin dokar da zata haramtawa ‘yan majalisa sauya fasalin kasafin kudin da hukumomi da ma’aikatun gwamnati suka gabatar… Yadda Za A Magance Yin … Read more

Australia Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Game Da Balaguro Zuwa Najeriya

Australia Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Game Da Balaguro Zuwa Najeriya

washington dc —  Gwamnatin Austireliya ta fitar da gargadi mai tsauri akan yin balaguro, inda ta bukaci ‘yan kasar dasu sake nazari gabanin yin tafiya zuwa Najeriya. A sanarwar da ta fitar a yau Talata, ma’aikatar harkokin waje da kasuwancin kasar austireliya (DFAT) ta kafa hujja da… Australia Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Game Da Balaguro … Read more

Dattawa 250 Ne Suka Sami Tallafin Renewed Hope Initiative A Jihar Filato

Dattawa 250 Ne Suka Sami Tallafin Renewed Hope Initiative A Jihar Filato

WASHINGTON DC —  Uwargidan gwamnan Jahar Filato, Helen Mutfwang ta ba da tallafin ga dattawan a wani shiri da uwar gidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu ta aiwatar a karkashin shirin Renewed Hope Initiative. Oluremi Tinubu ta ce shirin zai ci gaba da tallafawa tsofoffi a kowace shekara a… Dattawa 250 Ne Suka Sami Tallafin Renewed … Read more

Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin Domin Bunkasa Kasuwanci

Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin Domin Bunkasa Kasuwanci

ABUJA, NIGERIA —  Manazarta na ganin hakan zai bunƙasa tattalin arzikin kasar da kuma saukaka farashin kayayyaki a Najeriya. Yarjejeniyar kudin ta kunshi samar da kudin Najeriya na Naira ga ‘yankasuwar kasar Sin da kuma kudin Yuan ga ‘yan kasuwar Najeriya, domin rage dogaro da dalar… Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin … Read more