Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci
Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci …C0NTINUE READING HERE >>> Washington DC — Majalisar mulkin soji ta kasar Burkina Faso ta kori Firaministan rikon kwarya Apollinaire Joachim Kelem de Tambela, tare kuma da rusa gwamnatin kasar, a cewar wata sanarwar dokar da ofishin shugaban mulkin soji Ibrahim Traore ya fitar a jiya … Read more