Shelkwatar Tsaron Najeriya Ta Zargi Wata Fashewa Ta Daban Da Kisan Kimanin Mutane 10

Shelkwatar Tsaron Najeriya Ta Zargi Wata Fashewa Ta Daban Da Kisan Kimanin Mutane 10

washington dc —  Shelkwatar tsaron Najeriya ta zargi abin da ta bayyana da “wata fashewa ta daban” da kisan kimanin mutane 10″ sakamakon hare-haren Sokoto. A ‘yan kwanakin da suka gabata, gwamnatin Sokoto tace hare-haren soji sun hallaka kimanin mutanen kauye 10 tare da jikkata wasu a… Shelkwatar Tsaron Najeriya Ta Zargi Wata Fashewa Ta … Read more

ECOWAS Ta Ce Zargin Ta’addancin Da Nijar Ke Yi Wa Najeriya Ba Shi Da Tushe

ECOWAS Ta Ce Zargin Ta'addancin Da Nijar Ke Yi Wa Najeriya Ba Shi Da Tushe

washington dc —  Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta yamma (ECOWAS) ta bayyana zarge-zargen ta’addancin da jamhuriyar Nijar ke yiwa Najeriya da wasu kasashe mambobinta da marasa tushe, inda tace tana bayan mambobin nata. Jamhuriyar Nijar ta zargi Najeriya da mambobin ECOWAS… ECOWAS Ta Ce Zargin Ta’addancin Da Nijar Ke Yi Wa Najeriya Ba … Read more

Babu Kuskure A Harin Jirgin Saman Sokoto

Ana Bukatar Fiye Da Matakin Soja Wajen Samar Da Tsaro A Najeriya

washington dc —  Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa babu kuskure a harin jirgin saman da sojoji suka kaiwa gungun ‘yan ta’addar Lakurawa a Sokoto a jiya Laraba. Wani jirgin saman yaki ya jefa bama-bamai a kan wasu kauyuka 2 dake karamar hukumar Silame ta… Babu Kuskure A Harin Jirgin Saman … Read more

Ganduje Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Su Kara Hakuri Da Tinubu

Ganduje Ya Bukaci 'Yan Najeriya Su Kara Hakuri Da Tinubu

washington dc —  Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya roki ‘yan Najeriya su kara hakuri da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu game da sauye-sauyen da yake aiwatarwa wadanda suka haddasawa mutane da dama kuncin rayuwa. Ganduje ya bayyana hakan ne a sanarwar da babban sakataren… Ganduje Ya Bukaci ‘Yan Najeriya Su Kara Hakuri Da … Read more

Gwamnatin Sakkwato Tace Za Ta Binciki Harin Jirgin Sojoji Da Ya Kashe Mutane 10

Gwamnatin Sakkwato Tace Za Ta Binciki Harin Jirgin Sojoji Da Ya Kashe Mutane 10

WASHINGTON, DC —  Harin ya faru ne lokacin da jirgen yakin ke kai hare-hare akan sansanonin ‘yan ta’addar Lakurawa da ke barazana ga zaman lafiyar yankin arewa maso yammacin Najeriya. Gwamnan Sakkwato Ahmad Aliyu ya tabbatar da irin hasarar rayuka sanadiyar harin da jirgin yakin soja a wasu… Gwamnatin Sakkwato Tace Za Ta Binciki Harin … Read more

Attajirai Hudu Mafiya Arziki A Najeriya

Attajirai Hudu Mafiya Arziki A Najeriya

Washington, DC —  Bisa ga jerin sunayen da mujallar ta fitar, Alhaji Aliko Dangwate har yanzu yana kan gaba a matsayin mutumin da ya fi kowa kudi a Najeriya, Banda Dangwate, mujallar ta bayyana Abdul Samad Rabiu mai kamfanin BUA a matsayin attajiri na biyu da ya fi kudi a Najeriya. Sai Mike… Attajirai Hudu … Read more