Batagari Sun Afkawa Fadar Sarkin Nupawan Lokoja A Jihar Kogi
washington dc — Wasu batagari sun kaiwa fadar Sarkin Nupawan Lokoja, Emmanuel Dauda-Shelika, Nyamkpa na 4, hari tare da bankawa wata karamar motarsa da wasu kayayyaki masu daraja wuta a cikin gidansa. Ana zargin cewar batagarin sun farwa fadar dake yankin New Layout na birnin Lokoja fadar… Batagari Sun Afkawa Fadar Sarkin Nupawan Lokoja A … Read more