Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Domin Bukukuwan Kirsimeti

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Domin Bukukuwan Kirsimeti

washington dc —  Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Laraba 25 ga watan Disamban da muke ciki da Laraba 1 ga watan Janairu mai kamawa a matsayin ranaikun domin bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara. Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo, wanda ya ayyana hakan a madadin… Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Domin Bukukuwan Kirsimeti … Read more

Babu Sojojin Faransa A Najeriya – Ma’aikatar Harkokin Waje

Babu Sojojin Faransa A Najeriya – Ma’aikatar Harkokin Waje

Washington D.C. —  Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta musanta zargin da mahukuntan Jamhuriyar Nijar suka yi cewa kungiyar ‘yan ta’adda ta Lakurawa, tare da taimakon jami’an tsaro na ƙketare, ciki har da na Najeriya, suna da hannu a harin da aka kai kan bututun mai na Nijar-Benin. A ranar… Babu Sojojin Faransa A Najeriya – Ma’aikatar … Read more

Hari Kan Layin Lantarki Ya Jefa Abuja Cikin Duhu

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

washington dc —  Wasu sassa na birnin tarayyar Najeriya, Abuja, sun afka cikin duhu bayan da barayi suka sake lalata babban layin lantarki na Shiroro zuwa Katampe mai karfin kilovolt 330. Sanarwar da mai magana da yawun kamfanin samar da lantarki na Najeriya (TCN), Ndidi Mbah, ya fitar a… Hari Kan Layin Lantarki Ya Jefa … Read more

Najeriya Za Ta Karbi Alluran Rigakafin Kyandar Biri 11, 200 -GAVI

Najeriya Za Ta Karbi Alluran Rigakafin Kyandar Biri 11, 200 -GAVI

washington dc —  A yau Juma’a Najeriya za ta karbi rukunin farko na alluran rikafin kyandar biri, 11, 200, da gwamnatin Amurka ta bada gudunmawa da taimakon kawancen “GAVI”, dake fafutuka a kan alluran rigakafi. Sanarwar da shugaban kawancen GAVI, Dr. Sania Nishtar, ya fitar a yau… Najeriya Za Ta Karbi Alluran Rigakafin Kyandar Biri … Read more

NAHCON Za Ta Haramta Amfani Da Dala A Aikin Hajji Domin Rage Tsadar Kudin Kujera

NAHCON Za Ta Haramta Amfani Da Dala A Aikin Hajji Domin Rage Tsadar Kudin Kujera

washington dc —  Hukumar Alhazan Najeriya (NAHCON) ta sanar da shirinta na haramta amfani da takardar kudin dala wajen biyan kudaden aikin hajji, matakin da aka tsara da nufin rage tashin gwauron zabon da kudin kujerar aikin hajji ke yi. Shugaban hukumar, Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ne… NAHCON Za Ta Haramta Amfani Da Dala A … Read more