Shugaba Tinubu A Jajantawa Mutanen Da Turmutsutsin Ibadan Ya Rutsa Dasu

Shugaba Tinubu A Jajantawa Mutanen Da Turmutsutsin Ibadan Ya Rutsa Dasu

washignton dc —  Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya bayyana takaicinsa a kan mummunan hatsarin da ya faru yayin bikin kalankuwar yara a birnin Ibadan wanda yayi sanadiyar asarar dimbin rayuka tare da jikkata wasu da dama. Shugaban kasar ya mika sakon ta’aziyarsa ga gwamnati da… Shugaba Tinubu A Jajantawa Mutanen Da Turmutsutsin Ibadan Ya … Read more

Dangote Ya Rage Farashin Litar Fetur Zuwa N899

Dangote Ya Rage Farashin Litar Fetur Zuwa N899

washington dc —  Matatar man Dangote tace ta rage farashin litar fetur dinta zuwa N899.50k domin saukakawa ‘yan Najeriya gabanin lokacin hutun bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara. A cikin wata sanarwa, mai magana da yawun matatar Anthony Chiejina yace an tsara rage farashin ne domin… Dangote Ya Rage Farashin Litar Fetur Zuwa N899 …C0NTINUE READING … Read more

Zai Yi Wuya A Awaitar Da Kasafin Kudin 2025

Zai Yi Wuya A Awaitar Da Kasafin Kudin 2025

washington dc —  Jam’iyyar PDP ta soki daftarin kasafin kudin 2025 da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar, inda ta bayyana shi da wanda ba za’a iya aiwatarwa ba kuma “mai yawan rufa-rufa da rashin gaskiya a cikinsa.” A sanarwar daya fitar a jiya Laraba, sakataren yada labaran… Zai Yi Wuya A Awaitar Da Kasafin … Read more

Wike Ya Kwace Filayen Buhari, Abbas Da Akume A Abuja

Wike Ya Kwace Filayen Buhari, Abbas Da Akume A Abuja

washington dc —  Ministan babban birnin tarayyar Najeriya ya kwace filaye mallakin tsohon shugaban kasar Muhammadu Buhari da Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, da sakataren gwamnatin tarayya, George Akume. Haka kuma, kwacewar ta shafe wasu mashahuren mutane da kamfanoni 759 dake… Wike Ya Kwace Filayen Buhari, Abbas Da Akume A Abuja …C0NTINUE READING >>>>

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da Kasafin Kudin 2024 Da Watanni 6

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da Kasafin Kudin 2024 Da Watanni 6

Washington dc —  Majalisar Dokokin Najeriya ta tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kudin 2024 da watanni 6, kamar yadda Shugaban Majalisar Dattawan kasar Godswill Akpabio ya bayyana a yau Laraba yayin gabatar da kasafin kudin 2025 da shugaba Bola Tinubu ya yi. “Mun ga irin kwazon da aka… Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da … Read more

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu Zuwa N199.64bn A Disamban 2024

washington dc —  Yawan kudaden tallafin da gwamnatin tarayyar Najeriya ke zubawa wajen samar da lantarki ya karu zuwa Naira biliyan 199.64 a watan Disamban 2024, a cewar bayanan da aka samo daga hukumar kayyade farashin lantarki ta Najeriya (NERC). A cewar rahoton da aka fitar tallafin… Tallafin Samar Da Lantarki A Najeriya Ya Karu … Read more