Najeriya Za Ta Hada Gwiwa Da Kasar Sin Wajen Kera Makamai

Najeriya Za Ta Hada Gwiwa Da Kasar Sin Wajen Kera Makamai

ABUJA, NIGERIA —  A yayin da ake ci gaba da tafka muhawara ka batun zargin da shugaban mulkin sojin Najeriya ya yi a game da cewa gwamnatin Najeriya na hada kai da Faransa don yiwa Nijar din zagon kasa, ministar harkokin wajen Najeriya, Amb. Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa, gwamnatin kasar… Najeriya Za Ta Hada … Read more

Najeriya Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Da Ke Shirin Zuwa Australia 

Har Yanzu Tinubu Bai Nada Jakadu Ba, Inji Gwamnatin Najeriya

ABUJA, NAJERIYA —  Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta shawarci ‘yan kasar da ke shirin tafiya zuwa kasar Australia da su sani cewa akwai biranen kasar dake fama da tabarbarewar tsaro. Cikin sanarwar da mukaddashin mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Mr. Kimiebi Imomotimi… Najeriya Ta Gargadi ‘Yan Kasarta Da Ke Shirin Zuwa Australia  …C0NTINUE … Read more

Daliban Kuriga, Rasuwar Jimmy Carter, Sarkin Gobir Da Wasu Labarai Da Suka Fi Daukar Hankali A 2024

Daliban Kuriga, Rasuwar Jimmy Carter, Sarkin Gobir Da Wasu Labarai Da Suka Fi Daukar Hankali A 2024

washington dc —  Sarkin Gobir na garin Gatawa Alhaji Isa Muhammad Bawa ya rasu a hannun ‘yan bindigar da suka sace shi bayan kwanaki 25 da suka yi garkuwa da Sarki Bawa da dansa da wani dan uwansa a watan Augusta Marigayi Sarki Isa Bawa A watan Satumba Allah ya yi wa Hajiya… Daliban Kuriga, … Read more

Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin Domin Bunkasa Kasuwanci

Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin Domin Bunkasa Kasuwanci

ABUJA, NIGERIA —  Manazarta na ganin hakan zai bunƙasa tattalin arzikin kasar da kuma saukaka farashin kayayyaki a Najeriya. Yarjejeniyar kudin ta kunshi samar da kudin Najeriya na Naira ga ‘yankasuwar kasar Sin da kuma kudin Yuan ga ‘yan kasuwar Najeriya, domin rage dogaro da dalar… Najeriya Ta Sabunta Yarjejeniyar Musayar Kudade Da Kasar Sin … Read more

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

WASHINGTON, D. C. —  Sakamakon fusata da suka yi da tashin gwauron zabon da farashin kayayyaki kama daga kwai zuwa makamashi suka yi a ‘yan shekarun baya-bayan nan, masu kada kuri’ar sun yi amfani da damar da suka samu wajen hukunta jam’iyyun masu mulki. Food Items on Display… Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da … Read more

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci …C0NTINUE READING HERE >>> Washington DC —  Majalisar mulkin soji ta kasar Burkina Faso ta kori Firaministan rikon kwarya Apollinaire Joachim Kelem de Tambela, tare kuma da rusa gwamnatin kasar, a cewar wata sanarwar dokar da ofishin shugaban mulkin soji Ibrahim Traore ya fitar a jiya … Read more