Korafin Wasu Tsofaffin Sojojin Najeriya Kan Yadda Suka Bautawa Kasa
SOKOTO, NIGERIA — Wannan ne ya sa ake gudanar da bukukuwan tunawa da mazan jiya wadanda suka sadukar da rayukansu wajen kare martabar kasar, . Sai dai wasu daga cikin tsofaffin sojoji da ke raye a yanzu sun ce, Najeriya ba ta nuna gamsuwa da sadaukar da rayukan su da suka yi ba. Ranar 15… … Read more