Najeriya Ta Kwaso ‘Yan Kasarta 390 Daga Nijar
Washington D.C. — Gwamnatin Najeriya ta yi nasarar mayar da ‘yan kasarta 390 da suka makale a birnin Yamai, Jamhuriyar Nijar zuwa gida. Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira, ‘Yan Ci Rani da Masu Gudun Hijira a Cikin Gida (NCFRMI) ce ta karbe su a Makarantar Horas da Ma’aikatan Shige da Fice… Najeriya Ta Kwaso … Read more