Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana dalilin fadawarsa cikin siyasa ba ji ba gani Amaechi ya bayyana cewa talauci ne ya sa ya tsaya tsayin daka a siyasa tun bayan kammala jami’a a 1987Tsohon gwamnan ya yi ikirarin cewa ‘yan siyasa a Najeriya suna amfani da mukamansu ne…
‘Talauci ne’: Ministan Buhari Ya Fadi Dalilin Shiga Siyasa, Ya Bugi Kirji kan Kafa APC …C0NTINUE READING >>>>