Ma’aikatar Noma da Samar da Abinci ta fara raba kayan aikin noma masu rahusa ga manoman alkama 6,000 a jihar KanoKayayyakin sun haɗa da taki da iri, inda gwamnati ta bayar da tallafin kashi 75% na kuɗin kayan domin samar da sauki ga jama’a Manoman sun yaba da shirin tare da yin kira…
Tallafin Noman Tinubu Ya Iso Arewa, An Ware Manoma 6,000 a Kano …C0NTINUE READING >>>>