Rahotanni na nuni da cewa gobara ta tashi a gidan man Shakkato da ke kan hanayar Kiyawa a Dutse na jihar Jigawa yayin da ake sauke fetur daga cikin tanka An ruwaito cewa hukumar kashe gobara da jami’an tsaro sun dakile gobarar tare da kare dukiya da rayukan al’ummar da ake yankinHaka…
Tankar Fetur Ta Yi Bindiga a Gidan Mai a Jigawa, Ta Tayar da Gobara …C0NTINUE READING >>>>