An ambaci Kanem a daya daga cikin manyan dauloli uku a lardin Sudan wanda Ya’kubi yayi a shekarar 872.Ya yi bayani kan daular “Zaghāwa wanda ya zauna a wani wuri da ake kira Kānim”, wanda ya kunshi wasu jihohin vassal masu yawa.
“Wuraren da suke kwana a bukkoki ne wadanda…
Tarihin Daular Borno Da Sarakunanta (3) …C0NTINUE READING >>>>