Tashar Samar Da Wutar Lantarki Mai Amfani Da Karfin Ruwa Mafi Girma a Duniya Ta Fara Aiki

Kamfanin samar da wutar lantarki na kasar Sin ya bayyana a yau Talata cewa, tashar samar da wutar lantarki mai amfani da karfin ruwa daga injunan famfo mafi grima a duniya dake zaune a Fengning dake lardin Habei a arewacin kasar Sin ta fara aiki.

Wannan tasha ce ke amfani da injuna na…

Tashar Samar Da Wutar Lantarki Mai Amfani Da Karfin Ruwa Mafi Girma a Duniya Ta Fara Aiki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment