Tattalin Arzikin Najeriya Ya Bunkasa A Zango Na 3 Na 2024

washington dc — 

Tattalin arzikin Najeriya ya bunkasa da kaso 3.46 cikin 100 a zango na 3 na 2024, inda yawan abinda aka fitar ya kai Naira tiriliyan 20.115, daga kaso 3.19 cikin 100 (tiriliyan 18.285) da yake a zango na 2 na 2024, inda galibi bangaren da babu ruwansa da man fetur ne ya…

Tattalin Arzikin Najeriya Ya Bunkasa A Zango Na 3 Na 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment