Sanata Ahmed Wadada daga jihar Nasarawa ya karyata zargin cewa Shugaba Bola Tinubu na neman kawo cikas ga Arewaci ta hanyar kudirin harajiSanata Wadada ya bayyana cewa ayyukan Tinubu kamar aikin titin Abuja-Kaduna-Kano suna nuna goyon bayansa ga Arewacin NajeriyaWadada ya ce duk da…
‘Tinubu ba Makiyinmu ba ne’: Sanata kan Kudirin Haraji, Ya Fadi Gatan da Aka Yi wa Arewa …C0NTINUE READING >>>>