‘Tinubu Bai Dace da Najeriya ba’: Hadimin Osinbajo Ya Fadi Mai Nagarta da Zai Kawo Sauyi

Tsohon hadimin shugaban kasa, Babafemi Ojudu, ya ce Shugaba Bola Tinubu bai dace ya jagorancin Najeriya a wannan lokaci baOjudu ya bayyana cewa Farfesa Yemi Osinbajo zai iya jagorantar Najeriya da basira da hangen nesa fiye da Shugaba TinubuYa ce manufofin Tinubu ba su dace da Najeriya…

‘Tinubu Bai Dace da Najeriya ba’: Hadimin Osinbajo Ya Fadi Mai Nagarta da Zai Kawo Sauyi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment