Kalaman tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi sun yamutsa hazo bayan ya ba gwamnatin Tinubu shawaraObi ya ce akwai bukatar Tinubu ya daina zuwa kasashen waje neman lafiya, sannan ya rika bin titunan kasarsa lokaci zuwa lokaciAPC ta yi masa zazzafan martani, inda ta zargi Obi da…
Tinubu: Kalaman Obi Sun Yi wa APC Zafi, Ta Zarge Shi da Son Tunzura Jama’a …C0NTINUE READING >>>>