Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya

washington dc — 

Shugaba Bola Tinubu ya amince da sufuri kyauta a fadin Najeriya gabanin bukukuwan kirsimeti.

Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris, ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da manema labaran fadar shugaban kasa jim kadan bayan kammala taron majalisar…

Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment