Tinubu Ya bayar Da Umarnin Bincike Kan Harin Da Boko Haram Ta Kai Wa Sansanin Sojoji A Borno

Shugaban kasa Bola Tinubu ya jajanta ma hukumomin sojoji biyo bayan rashin wasu jajirtattun sojoji shida a harin da ‘yan ta’adda suka kai a ranar 4 ga watan Janairun 2025 a wani sansanin soji da ke Sabon Gida a karamar hukumar Damboa ta jihar Borno.

 

Ya kuma yi kira da a gudanar…

Tinubu Ya bayar Da Umarnin Bincike Kan Harin Da Boko Haram Ta Kai Wa Sansanin Sojoji A Borno …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment