Tinubu Ya Fice daga Abuja, Ya Shilla Zuwa Kasar Waje a Karo na 2 Cikin Janairu

Shugaba Bola Tinubu ya tafi Abu Dhabi don halartar taron ADSW na 2025, wanda ke tattauna dabarun ci gaba da tattalin arzikiTaron shekara-shekara na ADSW da ke gudana a Hadaddiyar Daular Larabawa na samar da hadin kai, da tsare-tsaren makamashiTinubu zai bayyana nasarorin gwamnatinsa…

Tinubu Ya Fice daga Abuja, Ya Shilla Zuwa Kasar Waje a Karo na 2 Cikin Janairu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment