Abuja, Najeriya —
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa Majalisar kasa Kasafin kudin shekara 2025 bayan sun yi jiran sa na sa’o’i biyu kafin ya shigo Majalisar.
Amma har ya gama gabatarwar da kasafin babu inda aka nemi afuwan yan Majalisan ko kuma aka bada dalilan da suka sa ya makara…
Tinubu Ya Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar Dokoki …C0NTINUE READING >>>>