Tinubu Ya Isa Legas Don Gudanar Da Bukukuwan Kirsimeti Da Sabuwar Shekara 

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya isa Jihar Legas a ranar Laraba don gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara.

Ya isa Filin Jirgin Sama na Murtala Muhammed, inda Gwamna Babajide Sanwo-Olu da wasu jami’an gwamnati suka tarbe shi.

Tun da farko, Tinubu ya gabatar da kasafin kudi…

Tinubu Ya Isa Legas Don Gudanar Da Bukukuwan Kirsimeti Da Sabuwar Shekara  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment