washington dc —
Sanarwar da mashawarcin shugaban kasar na musamman akan harkokin yada labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ya fitar a yau Litinin, ta bayyana hakan da samun gagarumar nasara a 2024 wacce ta sake karfafa fatan da ‘yan Najeriya ke da shi a kan gwamnatinsa.
“A yau, matatar…
Tinubu Ya Jinjinawa NNPCL Kan Sake Bude Matatar Man Warri …C0NTINUE READING >>>>