Tinubu Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Kere-Keren Hukumar Shige Da Ficen Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
A yau Talata, Shugaba Bola Tinubu ya kaddamar da ginin cibiyar fasahar kere-kere ta hukumar kula da shige da ficen Najeriya a shelkwatarta dake birnin Abuja.
Cibiyar ta kunshi bangaren kula da harkokin shige da fice na yau da kullum dana sarrafa bayanai da ofishin samar da katin tafiye-tafiye na kungiyar ecowas, ta bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma dana sarrafa bayanan cikin gida da kuma tashar samar da kilo 0.5 na lantarki daga hasken rana.
A jawabinta…
>