Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Yamma

Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Yamma …C0NTINUE READING HERE >>>

Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tura sabon jerin sunayen mambobin hukumar kula da ci gaban Arewa maso Yamma (NWDC) zuwa majalisar dattijai don amincewa.

A cikin sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Juma’a, ya bayyana cewa an maye gurbin wasu daga cikin sunayen da aka fara turawa.

Shugaban da aka zaɓa yanzu shi ne Alhaji Lawal Samai’la Abdullahi, sai kuma Farfesa Abdullahi Shehu Ma’aji wanda zai…

>

Leave a Comment